Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja, ta kammala sauraron ƙarar da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP ya ɗaukaka, kan hukuncin kotun ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar. Yana dai ...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman ta a Abuja ta yi watsi da hukuncin kotun sauraron ƙorafin zaɓen jihar Nasarawa, inda ta mayar wa Gwamna Abdullahi Sule nasara kamar yadda hukumar INEC ta bayyana ...