Al'ummar ƙauyen Garin Mallam da ke yankin ƙaramar hukumar Guri na cikin alhinin da ya girgiza zukatansu bayan da wata mata mai shekara 40, ta cinna wa kanta wuta, bayan ta yayyafa wa kanta fetur ...