News

Hyda Ahmad Ghaddar mai shekaru 27 da haihuwa kociya ce da horar da matasa ʙwallon ʙafa a ʙungiyarta mai suna 'Breakthrough Football Academy'. Matashiyar ta fara buga ʙwallo ne tun tana Ę“ar ...