Wata sambuwar dambarwa da ta ɓalle sakamakon dokar ta-ɓaci da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya saka a jihar Ribas ita ce ta batun dakatar da gwamnan jihar da mataimakiyarsa da majalisar dokokin jihar. A ...
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar cewa har yanzu tana nan kan bakanta na dakile yaduwar tarin fuka nan da shekarar 2035. Mataimakin shugaban shirin Dakile Yaduwar Tarin Fuka da Kuturta Urhioke Ochuko ya ...
Wata sambuwar dambarwa da ta ɓalle sakamakon dokar ta-ɓaci da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya saka a jihar Ribas ita ce ta batun dakatar da gwamnan jihar da mataimakiyarsa da majalisar dokokin jihar. A ...
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya ƙaryata rahotannin da ke yawo cewa sanatoci sun karɓi cin hancin Dala 15,000 kowannensu domin amincewa da saka dokar ta-ɓaci a jihar Ribas. Akpabio ya ...
Wani Likita kuma babban rajistaran dake aiki a asibitin FMC dake Abeokuta Solomon Olorunfemi ya bayyana hanyoyi biyar da ke taimakawa wajen kare mutum daga kamuwa da cutar Koda da hanta. Olorunfemi ya ...
Gwamnan Jigawa, Umar Namadi a ranar Juma’a ya nuna jin daɗinsa kan rashin ingancin wani aikin magance zaizaiyar ƙasa da gwamnatinsa ta bayar kan Naira biliyan 10. “Wannan abu ne da ba za a lamunta ba.
Jihar Kaduna ta ciri tuta ta zama jiha mafi yawan samun harajin cikin (IGR) a tsakanin jihohin Arewa 19 a cikin shekaru biyu a ƙarƙashin jagorancin gwamnan Kaduna, Uba Sani wanda ya kawo sauye-sauye a ...
A ƙarƙashin tafukan ƙafafunmu akwai wani abu mai muhimmanci da rasa shi na iya kawo tazgaro ga tsarin zamantakewa da noma da wadata duniya da abinci. Zauzayar ko zaizayar ƙasa annoba ce da ke shafar ...
Ministan bunƙasa harkokin ma’adanai ta Najeriya, Dele Alake, a ranar Juma’a, ya ce, rundunar kula da wuraren da ake haƙar ma’adanai ta gano haramtattun wuraren haƙar ma’adanai 457 a tsawon shekara 1.
Gwamnatin tarayya ta jaddada aniyarta ta tabbatar da bin dokar da ta shafi sake sabunta batiri a Najeriya. Wannan mataki na zuwa ne a yayin da ake cigaba da samun ƙaruwar waɗanda suke zubar da batira ...
Gwamnan jihar Ribas da shugaban ƙasa Tinubu ya dakatar, Siminalayi Fubara, ya musanta zargin da shugaban ƙasa ya yi masa na rashin yin kataɓus wajen hana ‘yan ta’adda kai hari kan bututun man fetur da ...
Hukumar kwastam ta yi nasarar ƙwace kuɗin ƙasar waje Dala 193,000 da aka ɓoye a kwalin ‘yoghurt’ a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja. A cewar wata sanarwa da hukumar ta fitar a ranar ...