Gwamnatin Kaduna ta raba babura 7,000 ga ma’aikatan jihar, cuki har da masu amfani da lantarki 4,000 a ƙoƙarinta na sauƙaƙa musu wahalar zirga-zirgar sufurin a faɗin jihar. Gwamna Uba Sani ne ya ...
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya buɗe shafin dandalin sada zumunta na TikTok bayan barin jam’iyyar APC zuwa zuwa SDP. A wani bidiyo da ya fitar a ranar Laraba, El-Rufai, ya sanar da buɗe ...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta dakatar da umarnin dawo da Muhammadu Sanusi II kan karagarsa a matsayin halastaccen sarkin Kano. Kotun, mai alƙalai uku, a ƙarƙashin mai shari’a Okon Abang a ranar ...
A ranar Larabar nan ce, aka hana gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara, shiga majalisar dokokin jihar da ke Fatakwal. PREMIUM TIMES ta fahimci cewa gwamnan ya isa majalisar ne domin sake gabatar da ...
Idan aka tabbatar da ƙudurin dokar sake fasalin haraji wanda gwamnatin shugaban ƙasa Bola Tinubu ta miƙa wa majalisun ƙasar nan, wanda a ciki aka bayyana shirin rage kuɗin da ake ba wa asusun tallafa ...
Gwamnatin jihar Kwara ta bayyana cewa za ta fara yi wa mata masu ciki fida kyauta a wasu asibitocin gwamnati a jihar. Kwamishinan lafiya na jihar Amina El-Imam ta sanar sa haka a taron horas da ...
Tshon shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya musanta zargin da wata kafar yaɗa labarai ta yi cewa yana goyon bayan zargin da ake yi wa shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, kan neman ...
Hukumar Alhazai Ta kasa, karkashin jagorancin Farfesa Abdullahi Usman ta Kaddamar da Kwamitin Gudanarwa kan aikin Hajjin 2025. Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya kaddamar a yau 12 ga Maris 2025 a dakin ...
Majalisar dattawa a ranar Alhamis ɗin ta yanke shawarar dakatar da, sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Kogi ta tsakiya kan zargin rashin ɗa’a da ƙin bin umarnin majalisar game da sauya ...
A yayin da miliyoyin ‘yan Najeriya ba sa iya samun abincin da za su ci, su kuma shugabannin majalisun dokokin Najeriya ƙara ninƙaya suke yi cikin arziƙin da hawa motocin alfarma na biliyoyin kuɗi, ...
Gwamnan Neja, Mohammed Bago, ya ce gwamnatinsa ta yi kuskure wajen karɓar bashin Naira tiriliyan 1 domin gudanar da wasu ayyukan more rayuwa. Gwamnatin Neja ta karɓi wannan bashi ne a shekarar 2023 ...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu, a ranar Litinin da daddare a Abuja, ya yi kira ga shugabanni da su yi amfani da kuɗi da kawo tsare-tsare da za su tallafi rayuwar talakawa da masu rauni. Shugaba Tinubu a ...
一些您可能无法访问的结果已被隐去。
显示无法访问的结果