Sanata mai wakilatar Ebonyi ta Arewa, Onyekachi Nwebonyi, ya ce ba ya nadamar zazzafarar taƙaddamar da suka yi da tsohuwar ministan ilimi Oby Ezekwesili a yayin sauraron ƙarar da sanata Natasha ta ...
Sarkin Kano na 15 da ake taƙaddama a kan sahihancinsa, Aminu Ado Bayero, ya janye ƙudurinsa na gudanar da hawan sallah a lokacin bikin sallah ƙarama. Ado-Bayero, a wata sanarwa da ya fitar a ranar ...
Gwamna Uba Sanin Kaduna ya amince a dauki jami’an lafiya 1,800 domin kara yawan ma’aikatan lafiyan dake aiki a cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko dake fadin jihar. Bisa ga wani takardar da ...
A ranar Talata, shugaban sashen kula da kare haƙƙin ɗan’adam na majalisar ɗinkin duniya, Volker Turk, ya yi Alla-wadai da harin da aka kai wani masallaci a ƙauyen Kokorouda ke jamhuriyar Nijar. Mutane ...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta ce a koken da ka gabatar mata a ranar Talata – na kiranyen sanata Natasa mai wakiltar mazaɓar Kogi ta tsakiya – ba cika sharuɗan da zai sa hukumar fara ...
Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta ƙaryata rahoton da ke cewa za ta ba wa shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, haƙuri kan zarginsa da ta yi da yunƙurin yin ...
Tsohon sakataren ƙungiyar shugabannin ƙananan hukumomo ta Najeriya (ALGON) reshen jihar Kaduna, Alhaji Kabiru Jarimi, ya ƙaryata tsohon gwmanan Kaduna, Nasir El-Rufai, wanda ya yi iƙirarin bai taɓa ...
An fara shiga tararrabin abin da ka-je-ya-zo sakamakon shirin gudanar da hawan sallah da sarakunan Kano biyu da ake dambarwar sahihancin ke shirin yi a Kano Sarki Aminu Ado Bayero da sarki Lamido ...
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya sauya koma gidansa da ke unguwar Mandawari a cikin birnin Kano a yayin da ake shirye-shiryen gudanar da bikin hawan ƙaramar sallah. PREMIUM TIMES ta rawaito ...
Wani ƙasurgumin ɓarawon agwagi ya shiga hannu a makon da ya gabata a unguwar Gurugawa da ke ƙaramar hukumar Kumbotso a jihar Kano. Mutanen wannan unguwa ne suka yi nasarar cafke wanda ake zargin mai ...
Wata sambuwar dambarwa da ta ɓalle sakamakon dokar ta-ɓaci da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya saka a jihar Ribas ita ce ta batun dakatar da gwamnan jihar da mataimakiyarsa da majalisar dokokin jihar. A ...
Tambayoyi da dama sun fara yawo a zukatan kowanne Bakano game da yadda hawan sallar bana za ta kasance biyo bayan ɗaura ɗamara da ɓangarori biyun suka yi – sarki na 15, Aminu Ado Bayero, da sarki na ...