SWAPO ta samu kashi 57 cikin 100 na kuri'un, inda 'yar takararta Netumbo Nandi-Ndaitwah ta samu nasarar zama mace ta farko da ta lashe zaben shugaban kasar. Kotun kolin Namibia ta kori karar da ...
Wasu daga cikin gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam'iyyar adawa ta PDP sun garzaya Kotun Ƙolin Najeriya domin neman fatawa game da abin da sashe na 305 na kundin mulkin ƙasar ke nufi.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya ce yana fatan nan ba da jimawa ba manyan jagororin jam'iyyun hamayyar Najeriya za su bi shi zuwa jam'iyyar SDP da suka haɗa da tsohon ...