资讯

Ministan kudin Jamus Jörg Kukies ya ce sabon harajin Trump zai iya yin illa ga kowane bangare na Turai da ita kanta kasar ...
Duk da haramta zanga-zanga a Istanbul, birni mafi girma a ƙasar Turkiyya, ɗalibai sun bazama kan tituna tare da kauce wa ...
A Rwanda ,wani Janar mai ritaya, Frank Rusagara, da aka yankewa hukuncin ɗaurin shekaru 20 a gidan yari a shekarar 2016 ...
Koma baya ga kokari na kiranye bisa 'yar majalisar dattawa ta Najeriya Natasha Akpoti Uduaghan, inda hukumar zaben kasar mai ...
A Najeriya Hukumar zabe mai kanta ta INEC, ta ce ta yiwa 'yan kasar miliyan 73, 528, 40 rijista domin kada kuri'a a zabukan da za a yi a watan Afrilu mai zuwa.