Hukumar ƙwallon kafa ta Sifaniya ta dakatar da ɗan ƙwallon Atletico Madrid, Angel Correa wasa biyar, saboda zagin alkalin wasa da ya yi. An bai wa ɗan wasan tawagar Argentina jan kati kai ...
SWAPO ta samu kashi 57 cikin 100 na kuri'un, inda 'yar takararta Netumbo Nandi-Ndaitwah ta samu nasarar zama mace ta farko da ta lashe zaben shugaban kasar. Kotun kolin Namibia ta kori karar da ...
Jam’iyyar APC ta mayar wa da tsohon mataimakin shugaban kuma ɗan takarar jam’iyyar PDP a zaɓen shugaban ƙasa kan kalamansa na zargin shugaba da Tinubu da bai wa wasu mutane Naira miliyan 50 don ...